ABNA24 : Kamfanin dillancin labaran Iran Press (IP) ya nakalto salami a yana fadar haka ne a jiya Lahadi a lokacinda yake halattan taron kaddamar da alluran riga kafin cutar korona wacce daliban jami’at bakiyyatulla a nan Tehran suka samar.
Jami’ar bakiyyatullhi dai ta dakarun kare juyin juya halain musulunci n Iran Ne wato RIGC. Janar salami ya kammala da cewa ba wata kasa a duniyan nan wacce ta samu ci gab aba tare da keta wahalhalu masu yawa ba. Yace kasar Iran a shirye take ta aike da alluran riga kafin cutar korona ga sauran kasashen duniya musamman mabukata daga cikinsu. Amma hatta Amurka Iran zata bata wannana baganin idan taan bauta.
342/